Dan Jarida José Rubén Zamora Marroquín dan Kasar Guatemala, kuma mawallafin jaridar elPeriódico An tsare shi ne bisa zargin karkatar da kudade da bata suna da ake yi wa ganin ramuwar gayya ce kan labarin da ya wallafa na cin hanci da rashawa da ya shafi shugaban kasar Guatemala da kuma babban alkalin kasar wato Antoni Janar. (Reuters/Luis Echeverria)

Adadin yawan ‘Yan jaridan da aka daure ya yi karuwar da ba a taba samun irinsa ba a duniya