protests

2 results

Adadin yawan ‘Yan jaridan da aka daure ya yi karuwar da ba a taba samun irinsa ba a duniya

Yawan ‘yan jaridar da aka daure a kasashen duniya ya yi tashin gwauron zabi a shekarar 2022 fiye da shekarun baya.  A cikin wannan shekara da aka yi fama da tashe-tashen hankula, matsi,  shugabannin masu mulkin kama karya sun kara kaimi wajen muzgunawa kafafen yada labarai masu zaman kansu ta hanyar amfani da karfin mulki…

Read More ›

Shawarwarin samun Kariya daga Kwamitin Kare ‘Yan jarida, CPJ: Aikin dauko Labaran annobar Coronavirus

An sabunta shi a ranar 20 ga Mayu, 2021 Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ayyana cutar coronavirus a matsayin annoba a duniya a ranar 11 ga watan Maris.  Ana ta samun canje-canje game da yaduwar cutar sannan kasashen duniya na ta sassauta dokar kulle da aka saka, da kuma dokokin hana tafiye-tafiye sannan kuma…

Read More ›