Olorunyomi

1 results

Fitattun ‘yan Jarida zasu halarci taron bikin bada kyaututtuka da karramawa wanda Kwamitin Kare ‘Yan Jarida ke shiryawa a duk shekara don bikin ‘yancin ‘yan jarida a yanayin da duniya ke ciki na rashin kwanciyar hankali

Fitacciyar jarumar fina-finai Meryl Streep za ta karrama Lauya Amal Clooney da kyautar ‘yan cin ‘yan jarida na  ‘CPJ Gwen ifill’ Za a nuna wannan biki na bada kyaututtu kai tsaye ta hanyar yanar gizo a tashoshin NBC, CBS da ABC ranar 19 ga Nuwamba da misalin karfe 8 na dare. EST. Domin karrama kwarewa…

Read More ›