https://cpj.org/?p=64081
Fitattun ‘yan Jarida zasu halarci taron bikin bada kyaututtuka da karramawa wanda Kwamitin Kare ‘Yan Jarida ke shiryawa a duk shekara don bikin ‘yancin 'yan jarida a yanayin da duniya ke ciki na rashin kwanciyar hankali